Isa ga babban shafi

Tinubu ya nemi 'yan Najeriya su bashi hadin kai wajen samar da ci gaba

Sabon zababben shugaban Najeriya ya nemi 'yan kasar da kuma jam'iyyun adawa da su bashi hadin kai wajen gudanar da ayyukan da za su samarwa kasar ci gaba.

Zababben shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu.
Zababben shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu. © AP - Ben Curtis
Talla

Bola Ahmed Tinubu, wanda ya bayyana hakan, jim kadan bayan ya karbi takardar shaidar lashe zaben kassar,  ya ce a shirye yake da ya karbi shawarar kowanne dan kassa, matsawar hakan zai taimaka wajen inganta Najeriya.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Muhammad Kabir Yusuf.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.