Najeriya na cikin kasashen da ke fama da karancin likitoci - WHO
Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayyana cewa kasashe 55 ne ciki har da Najeriya ke fuskantar karancin likitocin da ke duba marasa lafiya.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:01
Talla
Hukumar ta ce, muddin kasashen ba su tashi tsaye ba, zai yi wahala su iya samar da likitoci 49 da nas-nas da unguwar zoman da za su kula da mutane 10,000 kamar yadda shirin cimma muradun karni na 2030 na Majalisar Dinkin Duniya ya tanadar.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Muhammad Kabir Yusuf.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu