Hare-haren masu dauke da makamai na kara kamari a Najeriya
Masu ruwa da tsaki na ci gaba da bayyana damuwa da kuma fargaba kan farfadowar hare-haren ta’addanci a sassan Najeriya wanda ya haifar da hasarar rayuka makonni bayan kammala zabukan shekara ta 2023.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:04
Masu dauke da makamai na cci gaba dda kai hare-hare a sassan Najeriya, kama daga Arewa maso Yammacin kasar da ke fama da matsalar masu garkuwa domin karbar kudin fansa, da kuma mayakan Boko Haram a Arewa maso Gabas, sai kuma Kudancin kasar da ke fama da IPOB ta masu rajin kafa 'yantacciyar kasar Biafara.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Binyaminu Yusuf.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu