Isa ga babban shafi

Manoman tumatur a Kano sun yi asarar kusan biliyan 2 saboda wata tsutsa

Manoman tumatir a jihar Kano da ke Najeriya sun tafka asarar sama da Naira biliyan 1 da biliyan 500 kuma har yanzu suna ci gaba da kidayar asarar wadda wata shu'umar tsutsa ta haddasa musu.

Kimanin manoman tumatur dubu biyar a Kano sun rasa inda za su sa kansu saboda wannan ibtila'in na tsutsar da ta cinye musu gona.
Kimanin manoman tumatur dubu biyar a Kano sun rasa inda za su sa kansu saboda wannan ibtila'in na tsutsar da ta cinye musu gona. REUTERS - ALESSANDRO BIANCHI
Talla

Tsutsar da ake kira 'Tuta Absaluta'  ta lalata gonakan tumatiri da dama, lamarin da ya durkusar da manoman sama da dubu biyar a jihar.

Wannan ibtila'in ya haifar da karancin tumatur a sassan jihar Kano da kewaye.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton  Abubakar Isa Dandago daga Kano.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.