Isa ga babban shafi

Najeriya: Neman kujerun shugabancin majalisun dokoki na ci gaba da tayar da kura

Fitar da sunayen ‘yan takarar shugabancin majalisun tarayyar Najeriya da ke samun goyan bayan jam’iyar APC mai mulkin kasar, na ci gaba da tayar da kura daga bangaren masu ruwa da tsaki da kuma masu zawarcin kujerun. 

Ginin Majalisar Dokokin Najeriya a Abuja
Ginin Majalisar Dokokin Najeriya a Abuja Xnaija
Talla

Masana dai na ganin wannan yunkuri na jam'iyya mai mulki, da shiga hurumin da ba nata ba, kasancewar babu alaka tsakanin bangaren zartaaswa da kuma majalisar, idan aka yi la'akari da yadda tsarin mulkin kasar yake.

Najeriya dai na daga cikin kasashen da ke amfani da bangaren zartaswa, shari'a da kuma majalisun dokoki.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Khamis Saleh.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.