Isa ga babban shafi

Bincike ya nuna cewa 'yan gudun hijira na cikin mummunan yanayi a Najeriya

Wani bincike ya nuna cewa babban kalubalen da ‘yan gudun hijirar Bakassi ke fuskanta a sansanin ‘yan gudun hijirar su dake Najeria shi ne rashin abinci da ruwan sha.   

Wasu 'yan gudun hijira a Maiduguri, wadanda rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu a jihar Borno.
Wasu 'yan gudun hijira a Maiduguri, wadanda rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu a jihar Borno. © REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

Sauran kalubalen da 'yan gudun hijirar ke fuskanta sun hada da rashin wajen zama mai kyau, rashin isassun wuraren kula da lafiya, rashin wurin bada ilimi, da barazanr cin zarafi.  

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Murtala Adamu Ibrahim.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.