Isa ga babban shafi

Hotunan bikin rantsar da sabon shugaban Najeriya

Yau ne aka rantsar da Bola Ahmed Tinubu a matsayin sabon shugaban Najeriya a wani gagarumin biki da ya gudana a dandalin Eagle Square da ke birnin Abuja, bikin da ya samu halartar shugabannin kasashen duniya da dama, yayin da ya gaji Muhammadu Buhari da ya kammala wa'adinsa na shugabancin kasar.

Sabon shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu na kabar rantsuwar kama aiki a birnin Abuja a raanaa Litinin.
Sabon shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu na kabar rantsuwar kama aiki a birnin Abuja a raanaa Litinin. REUTERS - TEMILADE ADELAJA
Talla
Shugaba Bola Ahmed Tinubu na musafaha da tsohon shugaban kasar Muhammadu Buhari jim kadan da shan rantsuwa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu na musafaha da tsohon shugaban kasar Muhammadu Buhari jim kadan da shan rantsuwa. REUTERS - TEMILADE ADELAJA
Sabon shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu tare da mai dakinsa, uwargida Remi Tinubu da kuma tsohon shugaban kasar, Muhammadu Buhari tare da uwargidansa, A'isha Buhari.
Sabon shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu tare da mai dakinsa, uwargida Remi Tinubu da kuma tsohon shugaban kasar, Muhammadu Buhari tare da uwargidansa, A'isha Buhari. © Nigeria presidency
Bola Ahmed Tinubu na daga wa jama'a hannu a yayin da ake sintiri da shi a cikin harabar Eagle Square jim kadan da shan rantsuwa.
Bola Ahmed Tinubu na daga wa jama'a hannu a yayin da ake sintiri da shi a cikin harabar Eagle Square jim kadan da shan rantsuwa. REUTERS - TEMILADE ADELAJA
Buhari da mataimakinsa Yemi Osinbajo da A'isha Buhari da Tinubu na kallon yadda ake nishadantar da baki a yayin bikin rantsuwar.
Buhari da mataimakinsa Yemi Osinbajo da A'isha Buhari da Tinubu na kallon yadda ake nishadantar da baki a yayin bikin rantsuwar. © Nigeria presidency
Shugaba Bola Ahmed Tinubu tsaye kan dandamali a filin Eagle Square.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu tsaye kan dandamali a filin Eagle Square. REUTERS - TEMILADE ADELAJA
Shugaba Bola Ahmed Tinubu na mika gaisuwa da dandazon mahalarta bikin rantsar da shi.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu na mika gaisuwa da dandazon mahalarta bikin rantsar da shi. REUTERS - TEMILADE ADELAJA
Buhari na gaisawa da shugaban Afrika ta Kudu, Cyril Ramaphosa a wurin bikin rantsar da Tinubu.
Buhari na gaisawa da shugaban Afrika ta Kudu, Cyril Ramaphosa a wurin bikin rantsar da Tinubu. © Nigeria presidency
Tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da ya yi ban-kwana da mulkin kasar bayan shafe shekaru takwas yana jan ragamar kasar.
Tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da ya yi ban-kwana da mulkin kasar bayan shafe shekaru takwas yana jan ragamar kasar. © Nigeria presidency

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.