Isa ga babban shafi

NIMET ta ankarar da 'yan Najeriya game da barazanar ambaliyar ruwa

Hukumar kula da harkokin yanayi ta kasa a tarayyar Nigeria NIMET, ta ankarar da mazauna wasu jihohin arewacin kasar dangane da mamakon ruwan saman da ake sa-ran zubawa nan da ‘yan kwanaki masu zuwa. 

Yadda ambaliya ta mamaye birnin Karachi na kasar Pakistan, a watan Agustan 2020.
Yadda ambaliya ta mamaye birnin Karachi na kasar Pakistan, a watan Agustan 2020. AP - Fareed Khan
Talla

A cewar hukumar, wacce kan yi hasashen yadda yanayi zai kasance a kasar, tuni na’urorinta suka hango alamomin tsawa da walkiya a yankunan jihohin Borno, Taraba, Gombe, Bauchi da  kuma Kano. 

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Nasiru Sani.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.