Isa ga babban shafi

Yau Najeriya ke bikin ranar dimokaradiya

Najeriya na bikin ranar dimokaradiya a yau Litinin, wadda gwamnatin kasar ta ware a kowace ranar 12 ga watan Yuni don tunawa da soke zaben 12 da watan Yunin shekrar 1993, da gwamnatin mulkin sojin kasar ta soke a wancan lokaci ta soke. 

Marigayi MKO Abiola da ya lashe zaben ranar 12 ga watan Yunin shekarar 1993 da gwamnatin sojoji ta soke.
Marigayi MKO Abiola da ya lashe zaben ranar 12 ga watan Yunin shekarar 1993 da gwamnatin sojoji ta soke. © Daily Trust
Talla

Shugaban Najeriya na waccan lokaci Janar Ibrahim Badamasi Babangida ne ya fitar da sanarwar soke zaben, bayan da ya zargi ‘yan siyasar da saba ka'idojin da ya kai ga daukar matakin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.