Isa ga babban shafi

Mayakan Boko Haram sun yi wa matasa 8 kisan gilla a jahar Borno

Kimanin Matasa 8 ne su ka mutu biyo bayan wani sabon hari da mayakan Boko Haram su ka kai Kauyukan Shuwari da Baram Karauwa da kuma Muna a kananan hukumomin Jere da Mafa a jihar Borno da ke tarayyar Najeriya. 

Un drapeau de Boko Haram (Image d'illustration).
Un drapeau de Boko Haram (Image d'illustration). © AFP/STEPHANE YAS
Talla

Gwamnan jahar Babagana Zulum ya yi Allah wadai da faruwar lamarin, inda ya umarci jami'an tsaro su kawo karshen masu tada kayar bayan.

Wannan hari na zuwa ne bayan makamancin shi da mayakan suka kai inda suka kashe mutane kimanin 15 a makon jiya.

Ku danna alamar sauti don jin rahoton Bilyaminu Yusuf daga Maiduguri.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.