Isa ga babban shafi

'Yan Najeriya na ci gaba da tattauna batun karin farashin man fetur

Shugaban kamfanin man fetur na Najeriya, Mele Kyari, ya danganta karin farashin man fetur daga N540 zuwa N617 ga kungiyoyin dillalan man fetur na kasar.

Yadda ababen hawa ke jiran mai a wani gidan mai dake Najeriya.
Yadda ababen hawa ke jiran mai a wani gidan mai dake Najeriya. © daily Trust
Talla

Wannan yazo ne, daidai lokacin da 'yan Najeriya ke kokawa bisa karin farashin man fetur din da aka samu.

'Yan Najeriya dai na bayyana cewa ba su zabi shugaba bola Ahmed Tinubu domin ya tsaurarawa rayuwarsu ba, yayin da farashin kayayyaki ke ci gaba da tashin gwauron zabi a sassan kasar.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton da Ahmad Alhassan ya gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.