Najeriya: Manoma a Sokoto sun koma maroka saboda ayyukan 'yan bindiga
Rahotanni daga jihohin Sokoto da Zamfara dake Najeriya na nuni da cewar yanzu haka wasu manoma a yankin sun koma maroka sakamakon yadda yan ta’adda suka mamaye gonakinsu na noma. Faruk Mohammad Yabo ya duba mana yadda matsalar take a jihohin biyu ga kuma rahoton da ya hada mana.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:07