Ba mu gamsu da zaben Najeriya ba -Soyinka
Fitaccen maburucin Najeriya, Farfesa Wole Soyinka, wanda shi ne ‘dan Afirka na farko da ya lashe kyautar Nobel a shekarar 1986, yanzu haka yana birnin Paris da ke kasar Faransa, saboda fassara sabon littafinsa da aka yi, mai suna ‘ Labarin kasar da ke dauke da mutanen da suka fi kowa farin ciki a duniya’.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:04
Talla
A tattaunawarsu da Catherine Fruchon-Toussaint ta RFI, Soyinka ya yi tsokaci a kan halin siyasar kasashen Afirka ta Yamma da kuma bayyana damuwarsa a kan juyin mulkin da aka yi a ‘yan kwanakin nan.
Ga kadan daga cikin tsokacinsa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu