Isa ga babban shafi
Najeriya

Jam'iyyun adawa sun caccaki APC kan sakamakon zabukan Kogi, Imo da Bayelsa

Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta lashe zaben kujerun gwamnonin jihohin Kogi da Imo, yayin da PDP ta lashe kujerar gwamnan Bayelsa.

Takardar kada kuri'a a zabukan Najeriya.
Takardar kada kuri'a a zabukan Najeriya. AP - Ben Curtis
Talla

Tuni dai yadda muhawara mai zafi ta kaure tsakanin ‘ya’yan jam’iyyun da suka fafata, a kan yadda sakamakon zabukan gwamnonin ya kaya, bayan kuri’un da aka kada a ranar Asabar din da ta gabata, kamar yadda za a ji cikin wannan rahoto na Nura Ado Suleiman.

01:33

Muhawara tsakanin APC da PDP da kuma LP kan sakamakon zaben gwamnonin Imo, Kogi da Bayelsa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.