Rahoto
Najeriya ta ce za ta kwace lasisin kamfanonin rarraba wutar lantarki
Gwamnatin Najeriya ta yi barazanar kwace lasisin kamfanonin tattarawa da raba wutar lantarki daga hannun ‘yan kasuwa masu zaman kansu, sakamakon abin da ta kira rashin tabuka komai da suka yi cikin shekaru goma da mayar da wasu sassan kamfanonin hannunsu.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:01
Talla
Gwamnatin ta kuma gindaya wasu sabbin sharudda da za a cimma kafin sabunta musu lasisin.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Muhammad Kabir Yusuf daga Abuja.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu