Isa ga babban shafi
RAHOTO

Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da shirin samar da abinci

Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da gagarumin shirin samar da abinci a duk fadin kasar na shekarar 2023, a karkashin shirin wadata jama’a da cimaka cikin hanzari. 

Wasu manoma kenan da duba gonarsu a wani yanki na tarayyar Najeriya.
Wasu manoma kenan da duba gonarsu a wani yanki na tarayyar Najeriya. © guardian
Talla

Manufar gwamnatin dai itace samar da abincin da zai kawar da bukatar shigowa da shi daga kasashen ketare 

Jihar Jigawa ce ta karbi bakuncin shirin na bana, a matsayin guda daga jihohin dake samar da abinci a kasar.

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Abubakar Isah Dandago.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.