Isa ga babban shafi
RAHOTO

Tinubu zai sake ciyo bashi domin cike gibin kasafin shekarar 2024

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kasasfin kudin shekarar 2024 na kudi har Naira Tiriliyan 27 da rabi a majalisar dokokin kasar, wanda ke cike da gibin kudi har kusan naira triliyan 8, wanda a cewar shugaban za a ciyo bashi ne domin cike gibin. 

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu. 09/10/23
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu. 09/10/23 © Bola Ahmed Tinubu twitter
Talla

Hakan dai na zuwa ne kasa da Watanni uku da kasar ta ciwo wani bashin Dalar Amurka Biliyan 3, batun da yasa shugaban bankin raya kasashen Afrika, Dakta Akinwumi Adesena ya ja kunnan shugabannin Afrika kan ciwo irin wannan bashi. 

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Muhammad Kabir Yusuf.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.