Isa ga babban shafi

Rahoto kan halin da ake ciki a Kano bayan nasarar gwamna Abba a kotun koli

Guda cikin jihohin da aka yanke hukunci a game da zabensu ita ce jihar Kano, inda kotun ta tabbatar da nasarar gwamna Abba Kabir Yusuf Abba na jam’iyyar NNPP a matsayin halastaccen gwamnan jihar wanda ya kayar da Nasiru Yusuf Gawuna na Jam'iyyar APC. 

Gangamin murnar nasarar Gwamna Abba Kabir a Kanon Najeriya.
Gangamin murnar nasarar Gwamna Abba Kabir a Kanon Najeriya. © Premiumtimes
Talla

Tuni kanawa suka shiga shagulgulan murna lura da yadda shari'ar ta tayar da hankalin jama'a tare da fargabar yiwuwar fuskantar tashe-tashen hankula a sassan jihar wadda siyasa ke da matukar tasiri.

Wakilinmu Abubakar Abdulakadir Dangambo ya zagaya sassan jihar ga kuma rahoton da ya hada mana kan halin da ake ciki.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken rahoto.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.