Al'ummar Maiduguri sun fara salloli da azumin neman saukin rayuwa
Sakamakon halin kuncin rayuwar da mazauna yankin arewa maso gabashin Najeriya suka samu kansu na tsadar rayuwa da hauhawan farashin kayan masarufi, yanzu haka wasu mutane sun koma ga Allah wajen yin azumi da kuma sallolin nafila domin samar musu mafita.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:05
Wannan mataki na zuwa ne a dai dai lokacin da koke-koke ke tsananta daga kusan dukkanin sassan Najeriya game da halin da aka fada sakamakon hauhawar farashin kayaki da ya sabbaba tsadar rayuwar.
Wakilinmu a Maiduguri Bilyaminu Yusuf na dauke da rahoto a kai.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken rahoton.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu