TSADAR RAYUWA A KALABA
Tsadar rayuwa ta yi kamari a Kudancin Najeriya
Al'ummar Najeriya na ci gaba da kokawa kan matsalar tsadar rayuwa da ke kara kamari, musamman masu karamin karfi da sai sun jajirce wajen nema kafin su samu abinci.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:36
Talla
Matsalar tsadar kayan abinci ta tsananta, tun daga arewacin kasar zuwa kudanci, yayin da ake fama da matsalolin tsaro a wasu yankuna na Najeriya.
Murtala Adamu ya duba halin da ake ciki na tsadar rayuwa a garin Kalaba, ga kuma rahoton da ya hada a kai.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoto.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu