Isa ga babban shafi
RAHOTON NOMA A NAJERIYA KASHI (4)

Manoman Alkama a Jigawa sun koka kan yankewar tallafin gwamnati

A ci gaba da gabatar muku da jerin rahotanni game da matsalolin da suka dabaibaye bangaren noma a Najeriya, wadanda suka hana kasar ciyar da al'ummar ta, a wannan karon wakilinmu dake Kano, Abubakar Abdulkadir Dangambo ya duba mana matsalar noman alkama a jihar Jigawa.

Wata katafariyar gonar Alkama
Wata katafariyar gonar Alkama REUTERS - STRINGER
Talla

Kamar yadda za a ji cikin rahotonsa, jihar Jigawa na daya daga cikin yankunan da suka yi fice wajen noma alkamar a Najeriya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.