Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Gudunmuwar Nakasassu ta Fannin Bunkasa Sana'oi

Wallafawa ranar:

Shirin ya yi nazari ne akan gudunmuwar da nakasassu ko, suke bayarwa ga ci gaban tattalin arziki ta fannin sana'oi, tare da taimakon kungiyar ODI Niger Hope House wato gidan bege a Birnin Niamey, kungiya mai gurin tallafawa da inganta rayuwar nakasassu yadda za su iya morar nakasarda ta taba wani sashe na jikinsu domin ayyukan sana'oi iri iri na bunkasa tattalin arzikin kasa.

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.