Bakonmu a Yau
Bazoum Mohamed Ministan harakokin wajen Jamhuriyar Nijar
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:54
Bazoum Mohamed Ministan harakokin wajen kasar Jamhuriyar Nijar ya yi wa RFI tsokaci akan matakin soji da Majalisar Dinkin Duniya ta amince wa kasashen Afrika su dauka domin kakkabe ‘Yan tawayen da suka karbe ikon yankin arewacin kasar Mali.