Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Kere karen Fasaha a Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken rayuwa ya leka ne Jami’ar kere Karen Fasaha ta Jahar Maradi a Jamhuriyyar Nijar, inda a cikin shirin zaku ji kere Karen fasaha na ci gaban al’umma da daliban makarantar suka samar da kuma kalubalen da ke gabansu.

Harabar shiga kofar Jami'ar Fasaha a Maradi Jamhuriyyar Nijar
Harabar shiga kofar Jami'ar Fasaha a Maradi Jamhuriyyar Nijar RFI/Salisu Issa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.