Shirin da Duniyar Wasanni ya kai ziyara ne filin kokuwar gargajiyar Nijar ne da aka gudanar a garin Agadez karo na 36, inda Ishaka Ishaka na Dosso ya lashe takobin Kokuwar a bana bayan ya kada Sabo Abdou na Yamai.
Talla
An kwashe tsawon kwanaki 10 ana gudanar da kokuwa tsakanin 'yan kokuwa 80 daga Jihohin Nijar guda 8. Kowace jiha ta zo da dan kokuwa 10, kuma kowace jiha sai da ta kara da wata Jiha.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu