Zaben Nijar: Mahamadou Issoufou na kan gaba
Hukumar zaben jamhuriyar Nijar ta fitar da sama da kashi 70 cikin dari na sakamakon zaben shugaban kasar wanda aka gudanar a ranar lahadin da ta gabata, sakamakon da ke nuna shugaban kasar mai ci Issoufou Mahamadou a matsayin wanda ke sahun gaba.To sai dai hukumar zaben ta ce matsalar da ake samu daga rassanta da ke cikin kasa, ita ce dalilin jinkirin da ake samu wajen kasa fitar da sakamakon zaben baki daya.Wakiliyarmu Koubra Illo ta aiko mana wannan rahoto daga inda ake tattara sakamakon zaben.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Zaben Nijar: An fitar da kashi 70 ciki 100 na sakamako
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu