Bakonmu a Yau
Musbau Mousa kan kokarin magance rikicin makiyaya da manoma a Nijar
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:25
Gwamnatin Jamhurriyar Nijar ta tura da jami’an tsaro zuwa yankin nan da aka kama mutane 38 dake da hannu wajen kisan mutane 18 a yayin rikicin da ya barke tsakanin Makiyaya da manoma a garin Bangui dake jahar Tawa, Mun tattauna da Musbau Moussa daya daga cikin dattijai kuma wakilin jama’a a Nijar kan matakin samar da zaman lafiya da sauransu.