Bakonmu a Yau
Tattaunawa da Gwamnan jihar Tilaberi Ibrahim Tijani kacalla kan kisan mutane 100 a jihar
Wallafawa ranar:
Kunna - 02:36
A Jamhuriyyar Nijar an kammala jana’izar mutane 100 da suka mutu sakamakon hare-haren 'yan ta’adda a kauyuka biyu na jihar Tilaberi, Firaminista birji rafini ya isa kauyukan da lamarin ya faru iyaka da kasar Mali, Salisu Isa ya tattauna da Gwamnan jihar Tilaberi Ibrahim Tijani kacalla, ga kuma yadda hirarsu ta kasance.