Ginin madatsar Kandaji ya kayatar da masu hannu da shuni a Nijar
A Jamhuriyar Nijar abokan arziki, masu hannu da shuni sun ce, sun gamsu da yadda ayyukan ginin katafaren madatsar ruwan kandaji ke tafiya.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:07
Talla
Sun tabbatar da hakan ne yayin wata ziyarar gani da ido da suka kai wurin da ake gudanar da ayyukan a cikin jahar Tillabery a makon da ya gabata.
Ku latsa alamar sautin domin sauraren cikakken rahoton wakilinmu Baro Arzika daga birnin Yamai.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu