Isa ga babban shafi

Babbar kotun Agadez ta fara sauraron kararraki kan manyan laifuka

Ranar Juma'a 17 ga watan nan na Fabarairu aka soma zaman shari'ar sauraren kararrakin aikata manyan laifuka da ake gudanarwa a kowace shekara a babbar kotun Garin Agadas, dake arewacin Jamhuriyar Nijar.

Hoton gudumar, Kotu ko kuma ta Alkali manta sabo.
Hoton gudumar, Kotu ko kuma ta Alkali manta sabo. © REUTERS/Andrew Kelly/Illustration
Talla

A cikin kwanaki 11 za a saurari shari'u akalla 40 na aikata manyan laifuka da suka hada da kisan kai, sace-sace da mallakar makamai ba bisa ka’ida ba, da fyade da dai sauran su.

Daga Agadez wakilinmu Umar Sani ya aiko mana da rahoto.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.