Isa ga babban shafi

Sojojin Nijar sun kama buhunan kifi kusan 3000 mallakar kungiyar Boko Haram

Rundunar Sojin Jamhuriyar Nijar ta sanar da kama buhun kifi kusan 3000 wanda tace mallakar kungiyar Boko Haram ne dake amfani da kasuwancin kifin domin tara kudaden sayen makamai. 

Tawagar mayakan kungiyar Boko Haram
Tawagar mayakan kungiyar Boko Haram AFP - HO
Talla

Mayakan Boko haram da suka addabi Najeriya, musamman arewa maso gabashin kasar, sun bazu zuwa kasashe makwabta, inda suka tilastawa miliyoyin mutane barin gidajen su.

Hukumomin Nijar sun jima suna kai ruwa rana da mayakan, inda suke ci gaba da bincike kan motsin mambobin kungiyar da kuma yadda suke samun makamai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.