Wadanne dalilai ne suka hana tawagar Ecowas isa Yamai?
Kwanaki biyu bayan da kungiyar Kasashen Afirka ta Yamma Ecowas/Cedeao ta sanar da nada shugaban Jamhuriyar Benin Patrice Talon domin warware rikicin juyin mulki a Nijar, har yanzu tawagar kungiyar ba ta isa birnin Yamai ba.
Wallafawa ranar:
Kunna - 00:59
Ana dakonisartawagarta Patrice Talon ne a daidailokacin da akeci gaba da zamantankiya a kasartaNijar, yayin da ko a ranaralhamis da tagabata, bangaroribiyu na masugoyonbaya da kumamasuadawa da juyinmulkisukagudanar da zanga-zanga a birane da dama na kasar.
To sai daiwannan zanga-zanga tayi muni a birninYamai, inda akaruwaitocewaankonababbarcibiyarjam’iyyar PNDS Tarayyata Mohamed Bazoum tare da farfasamotoci da wasukadarorimasutarinyawa.
Baro Arzikawandakebirnin na Yamaiyayi mana karinbayyani a wannanrahoto.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu