Isa ga babban shafi
Rayuwata

Ra’ayoyin wasu daga cikin ku masu saurare, kan wasu muhimman batutuwa a shirin rayuwata (kashi na 79)

Wallafawa ranar:

Bisa al’ada Shirin RAYUWATA da wannan tasha ke gabatar muku ya amsa Kiran mata dan karfafa musu gwiwa wajen tunkarar matsalolin dake zama kalubale a gare su, kuma zai dinga kawo muku abubuwan da suka shafi Mata ta fannin cigaban su, matsalolin da suka shafi rayuwarsu da kuma akasin haka.Toh yau take ranar jin ra’ayoyin wasu daga cikin ku masu saurare, kan wasu muhimman batutuwa da shirin ya gabatar muku a cikin wannan mako

Zainab Ibrahim mai gabatar da shirin Rayuwata daga Sashen Hausa na RFI
Zainab Ibrahim mai gabatar da shirin Rayuwata daga Sashen Hausa na RFI RFI Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.