Rayuwata
Rayuwata kashi na 80 (illar da warin baki ke haddasawa Mata)
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:02
Shirin Rayuwata na wannan rana tare da Zainab Ibrahim ya mayar da hankali kan yadda illar warin baki ke addabar zamantakewar mata da kuma yadda za su magance matsalar. Ayi saurare Lafiya.