Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 97 ( Fasakaurin mata)

Wallafawa ranar:

A cikin shirin 'Rayuwata' na yau, Zainab Ibrahim ta yi nazari a kan matsalar fasakaurin mata. Ta duba yadda wasu bata - gari ke yi wa mata da yara romon baka ana tafiya da su kasashen ketari, ana sa su ayyuka masu tsananin wahala.

Women and children walk past farms in Jere area, 11 kilometers from Maiduguri in Borno state, northeast Nigeria, on April 6, 2017.
Women and children walk past farms in Jere area, 11 kilometers from Maiduguri in Borno state, northeast Nigeria, on April 6, 2017. AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.