Al'adun Gargajiya
Yadda taimako ya yi karanci ga marasa galihu a watan Ramadan
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
Shirin Al'adunmu na gado tare da Mahaman Salissou Hamissou ya tabo yadda mawadata suka yi watsi da al'adar taimakon marasa galihu da hausawa suka saba a cikin watan Ramadan.