Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Tarihin Masarautar Lokossa da Hausawa ke shugabanci a jamhuriyar Benin

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Abdoulaye Issa ya yada zango a yankin Lokossa na Jamhuriyar Benin, inda wata takadama ta kuno kai a unguwar zongo dangane da wata masarauta karkashin shugabancin Nuhu Abdou .

Masarautar Lokossa a jamhuriyar Benin.
Masarautar Lokossa a jamhuriyar Benin. © RFI Hausa/Abdollaye Issa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.