Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Ala'adar taimaka wa juna a tsakanin Hausawa da sauran kabilu a Togo lokacin Ramadan

Wallafawa ranar:

Shirin 'Al'adunmu Na Gado' ya mayar da hankali ne a kan tanade-tanaden al'adun Bahaushe, wadanda akasarinsu suka rungumi addinin Musulunci a game da tamakekeniya a lokacin azumin watan Ramadan. Shirin ya leka kasar Togo, inda ya tattauna da Hausa da ke zaune a wannan kasa tare da wasu kabbilu a  game da hakan.

Photo RFI
Photo RFI © RFI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.