Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Mabanbantan abincin gado a kasashen Afrika

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na Gado na wannan makon ya yi nazari kan mabanbantan nau'ukan abinci da ake ci a wasu kasashen Afrika ta yamma kamar Ghana, Najeriya da Nijar.

Yankunan Afrika na da mabanbantan abincinsu..
Yankunan Afrika na da mabanbantan abincinsu.. AFP - GEORGES GOBET
Talla

Kasashen Afrika na da ire-iren abincin da suka gada daga iyaye da kakanni wanda watakila har duniya ta nade ba za su iya yin watsi da su ba.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin tare da Abdoulaye Issa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.