Bakonmu a Yau
AIG Muhammad Hadi Zarewa kan tserewar wasu sojojin Najeriya daga bakin aiki
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:02
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta 101 sun bace bayan harin da mayakan Boko Haram suka kai kananan hukumomin Dikwa da Marte a jihar Borno, dake arewa maso gabashin kasar.
Talla
Sanarwar da hedikwatar rundunar Operation Lafiya Dole dake Maiduguri ta fitar, ta ce arcewa wadannan sojoji suka yi.
Kan wannan al’amari ne da kuma tasirinsa kan tsarin tsaron Najeriya Michael Kuduson ya gana da masanin tsaro, kuma tsohon mataimakin Sifeto janar na ‘Yan sanda AIG Muhammad Hadi Zarewa (MNI)
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu