Bakonmu a Yau
Karatun yara mata na cike da kalubale a kasashe masu tasowa
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:30
Yau ce ranar mata ta duniya, kamar yadda Majalisar Dinkin Duniya ta ware a kowacce shekara, inda ake nazari kan matsalolin dake fuskantar mata da kuma irin cigaban da suke samu.
Talla
Yara mata na cigaba da fuskantar matsalolin samun ilimi a kasashe masu tasowa, kamar irin su Najeriya da Nijar da Kamaru da Chadi.
Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Hajiya Maryam Muhammad, malama kuma mai bincike a kasar Amurka, wadda ke nazari kan matsalolin matan.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu