Bakonmu a Yau
Farfesa Jibrin Ibrahim kan halin da ake ciki dangane da rikicin siyasar Chadi
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:34
Ga alama tsuguni bata kare ba dangane da rikicin kasar Chadi sakamakon rasuwar shugaba Idris Deby Itno da kuma maye gurbin sa da ‘dan sa Mahamat ya yi a matsayin shugaban majalisar soji. Rahotanni sun ce ranar Talata 'Yan adawa sun gudanar da zanga zanga, yayin da a bangare daya gwamnati tace ba zata tattauna da 'Yan Tawaye ba.
Talla
Dangane da wannan rikita rikita, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Jibrin Ibrahim na Cibiyar Bunkasa Dimokiradiya a Afirka, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu