Bakonmu a Yau
Farfesa Muntaka Usman kan tasirin taron tattalin arzikin Afrika a Faransa
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:12
Shugabannin kasashen Afrika na halartar wani taro na musamman domin bunkasa tattalin arzikin kasashensu a Paris babban birnin kasar Faransa bisa gayyatar shugaba Emmanuel Macron.
Talla
An fara taron ne da batun tallafawa kasar Sudan don tattalin arzikinta ya farfado bayan kwashe shekaru suna fama da rikice-rikice.
Garba Aliyu Zaria ta tuntubi Farfesa Muntaka Usman na Jamiar Ahmadu Bello dake Zaria masanin harkokin tattalin arziki ko yaya yake kallon wannan taro.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu