Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Kebbi: Ana cigaba da aikin zakulo gawarwakin wadanda suka nutse a kogi

Wallafawa ranar:

Rahotanni daga Jihar Kebbi a Najeriya na cewa ana ci gaba da aikin neman gawarwakin mutane da suka nutse a ruwa a lokacin da jirgin ruwa da suke ciki  ya nutse dauke da mutane kusan 200.

Masu aikin ceto yayin zakulo gawarwakin fasinjojin da jirginsu yayi hatsari cikin kogi a Jihar Kebbi.
Masu aikin ceto yayin zakulo gawarwakin fasinjojin da jirginsu yayi hatsari cikin kogi a Jihar Kebbi. - AFP
Talla

Yayin zantawa da Garba Aliyu Zaria Manajan Hukumar Kula da sufurin jiragen ruwa ta Kasa a yankin Jihar Kebbi Yusuf Birma Shalbwala ya ce sun samu nasarar tsamo gawa 76 ne ya zuwa Juma’ar nan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.