Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Attahiru Bafarawa: Yadda matsalar tsaro zata hana zaben Najeriya

Wallafawa ranar:

Ganin yadda matsalolin tsaro ke kokarin durkusar da Najeriya baki daya, wasu daga cikin shugabannin kasar sun bukaci a kawar da banbancin siyasa domin hada kai da zummar tinkarar matsalar domin ganin an shawo kan ta baki daya. Tsohon Gwamnan Jihar Sokoto Alh Attahiru Bafarawa yace lokaci yayi da za’a kawar da duk wani buri na samun shugabanci domin dawo da zaman lafiya a cikin kasar.

Tsohon Gwamnan Jahar Sokoto Alh. Attahiru Bafarawa
Tsohon Gwamnan Jahar Sokoto Alh. Attahiru Bafarawa grassroot.vangurd
Talla

Kuna iya latsa alamar sautin domin sauraron cikakkiyar hirar da Bashir Ibrahim Idris yayi da Alh Attahiru Bafarawa.

03:54

Tattauanawa da tsohon Gwamnan Jihar Sokoto Alh Attahiru Bafarawa kan matsalolin tsaron da suka adadbi Najeriya wanda ke barazana ga zabe mai zuwa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.