Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Isa Tafida Mafindi kan fargabar samun karancin abinci a Najeriya

Wallafawa ranar:

A Najeriya, Masana na nuna fargabar yiwuwar samun karancin abinci, duk da cewa an sami damina mai albarka,  saboda yadda rashin tsaro ya dabaibaye harkan noma musamman a arewacin kasar. Dan gane da wannan batu ne kuma Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Alhaji Isa Tafida Mafindi Yeriman Muri, kasaitaccen manomi da kiwo a Najeriya kan yadda yake kallon matsalar.

Kasuwar kayan abinci a wani sashin Najeriya .
Kasuwar kayan abinci a wani sashin Najeriya . Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.