A Najeriya, yanzu haka ana ta tafka muhawara game da batun biyan kudaden fansa ga masu garkuwa da mutane, ganin yadda wasu jihohi suka haramta biyan kudaden, duk da cewa an gaza daukan matakan ceto mutane da dama da ake garkuwa da su.
Talla
Game da wannan al'amari Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Barr. Audu Bulama Bukarti, masani kuma mai nazari kan matsalolin ta'addanci a Najeriya.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu