Mun sayar da wasu filaye don fanso daliban mu - shugaban Islamiyar Tegina
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:39
A Najeriya, bayan da ‘yan bindiga suka saki sauran daliban makarantar Islamiyya ta Salihu Tanko da ke garin Tegina a jihar Naija bayan share tsawon kwanaki 88 a hannunsu, a yanzu haka an fara diga ayar tambaya game da makomar ci gaba da karatu a makarantar, wannan kuwa lura da hali na rashin tsaro da ake fama da shi a yankin da ma sauran sassa na Najeriya.
Dangane da wannan batu Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya tattauna da shugaban makarantar Malam Abubakar Alhassan. Ku danna alamar sauti domin sauraron hirar da suka yi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu