Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

NNPC ya sanar da samun ribar naira biliyan 287 cikin shekaru 44

Wallafawa ranar:

A karon farko a cikin shekaru 44, katafaren Kamfanin man Najeriya na NNPC ya sanar da samun ribar naira biliyan 287 abinda ba’a taba gani ba, wannan ya sa wasu Yan kasar suka fara tafka mahawara akan yadda ake tafiyar da kamfanin a shekarun baya.Dangane da wannan ci gaba, mun tattauna da Engr Kelaini Muhammed, masanin harkar mai da iskar gas, kuma ga tsokacin da yayi akai.

Ginin hukumar  NNPC a Abuja
Ginin hukumar NNPC a Abuja Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.