Bakonmu a Yau
Tattaunawa da Dr Aliyu Gambo kan taron yaki da cutar HIV AIDS a Senegal
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:04
Yanzu haka ministoci da manyan jami’an hukumomi da kuma kungiyoyin da ke yaki da cutar HIV AIDS a Afirka ta Yamma da Afirka da ta Tsakiya na gudanar da wani taro a Dakar da ke kasar Senegal domin Nazari akan yaki da cutar da kuma illar da annobar korona ke yi. Daga cikin mahalarta taron har da Babban Sakataren Hukumar NACA a Najeriya Dr Aliyu Gambo. Bashir Ibrahim Idris ya zanta da shi dangane da abinda taron ya mayar da hankali, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.